Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA – ya kawo labarin cewa, tare da halartar gungun masoya Sayyida Fatimah Zahra (AS) an gudanar da zaman makoki na shahadar Sayyida Zahra (AS) a Cibiyar Imam Hasan. AS) dake birnin Canberra, Ostiraliya.
22 Disamba 2021 - 13:35
Lambar labari: 1211215